Tehran (IQNA) Tawagar 'yan kasa da jama'a daga kasashe daban-daban da ke zaune a kasar Zambiya sun halarci dakin taro na cibiyar Musulunci ta kasar Zambiya tare da gudanar da bukukuwan Sallah na Amirul Muminina Ali (AS).
Lambar Labari: 3487566 Ranar Watsawa : 2022/07/19